Daga: Kabir Getso 

Mai bawa gwamnan Kano shawara kan harkokin ofishin mataimakin Gwamna Hon. Dankaka Usaini Bebeji.

Hon Dankaka Usaini Bebeji Mai bawa gwamnan kano shawara akan harkokin ofishin mataimakin gwamnan yayi kira ga yayan jam’iyar Apc musamman na ƙananan hukumomin Bebeji da Kiru da su guji zaɓar wata jam’iyya wadda ba Apc ba a zaben 2027 dake tafe,ya bayyana Hakan ne ayayin ganawa da manema labarai a ofishin sa da ke gidan gwamnati.

Dankaka ya ce kamata yayi al’umma su bawa jam’iyyar ta APC dama domin ta karasa managartan ayyukan da gwamna ya faro, wanda zasu bunkasa jahar kano.

Bebeji ya ce duk Dan jam,iya Mai kishi bazai zabi wani dantakara na wata jam,iya ya bar nasa ba,domin yin haka cin amanr jam’iya ne.

Daga karshe yayi kira ga shugabanni da cigaba da kokarin kyautatawa aluma da kawo aiyukan cigaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like

Tinubu Ya Umarci Tsohon Gwamnan Jihar Cross River Da Ya Janye Daga Takarar Sanata a Zaɓen 2027

Daga: Abdullahi Bashir Tsohon gwamnan Jihar Cross River, Sanata Farfesa Ben Ayade, ya…

Obi, Kwankwaso: Magoya Baya Sun Kafa Sabuwar Hadakar Siyasa Kafin Zaben ADC

Daga: Abdullahi Bashir Magoya bayan Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun kafa wata…

Duk Bankin da Ya Buɗe Asusun PDP Zai Fuskanci Matsala — Minista

Daga: Abdullahi Bashir Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya sake tayar…

Gwamnatin Kano Ta Jinjinawa Al’ummar Kabo Kan Sahihin Zaɓe

Daga: Shehu Suleiman Sharfadi Gwamnatin Jihar Kano ta jinjinawa al’ummar Ƙaramar Hukumar…