JATA Ta Karyata Jita-Jitar Tsadar Kayayyakin Noma, Ta Ce Ana Sayar Da Su Cikin Rangwame — DG

Daga: Kabir Getso Hukumar Bunƙasa Harkokin Noma Da Samar Da Abinci Na…

Kungiyar Mahaddata Alƙur’ani Ta Ƙasa Ta Karrama Gwamna Abba Da Lambar Yabo

Daga: Mas’ud Mato Garo Ita dai wannan karramawa ta wakana ne awajen…

Bayan Shafe Wata Shida A Hannun ‘Yan Ta’adda, Mutane 176 Sun Shaki Iskar ‘Yanci A Jihar Kwara

Daga: Ibrahim Sani Gama Mutane 176 da aka sace a hare-haren da ‘yan…

EFCC Ta Dakatar Da Asusun Gwamnatin Jihar Osun Kwanaki 10 Kafin Zabe

Daga: Abdullahi Bashir Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa…

Labarai 03, 8, 2026 Jami’an Tsaro A Ƙaramar Hukumar Rimin Gado Sun Rabauta Da Sababbin Babura Domin Ƙarfafa Tsaro

Daga: Jamila Suleiman Aliyu A wani yunƙuri na ƙara ƙarfafa tsaro da tabbatar…

Gwamnatin Kano Ta Aike Da Tawaga Sokoto Don Ta’aziyyar Rasuwar Sardaunan Sokoto

Daga: Mas’ud Mato Garo Wani ayari na manyan jami’an Gwamnatin Jihar Kano ya…

Gwamnatin Kano Na Cigaba Da Yiwa Ilimi Gata Don Kyautata Rayuwar Al’umma – Hon. Rabiu

Daga: Kabir Getso Gwamnatin Kano na ciga ba da yiwa ilimi gata…

Makarantar Abdullahi Bn Mas’ud Da Ke Kuntau Ta Gudanar Da Bikin Saukar Alƙur’ani Karo Na Shida 

Daga: Mukhtar Yahaya Shehu  Dalibai Maza Da Mata Dari Da Sittin Da Uku…

Remi Tinubu Ta Shawarci Matasa Su Rungumi Hakuri, Su Guji Dabi’ar Roƙo

Daga:  Abdullahi Bashir  Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta shawarci matasan…

Gwamnatin Kano Ta Kama Wadanda Ake Zargi Da Yanka Filaye ba bisa ka’ida Ba A Gundutse Trailer Park

Daga: Mukhtar Yahaya Shehu  Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudurin ta na…

Yanda El-Buhaj Royal Academy Ta Hada Ilimi Da Koyon Sana’o’i, Ta Fara Fidda Dalibai Masu Dogaro Da Kansu

Daga: Kabir Getso ‎Baya ga ingantaccen Ilimi da Dalibi zai samu a Makarantar…

Tinubu Ya Amince Da Kashe Naira Biliyan 46 Domin Sake Gina Titin Sauka Da Tashi Jirage Na Malam Aminu Kano

Daga: Abdullahi Bashir Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ware Naira…

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Hukuncin Cire Rajistar ADC Da Sauran Jam’iyyu

Daga: Abdullahi Bashir  Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta soke…

Gwamnatin Kano Ta Dauki Malamai 120 a Kabo

Daga: Mas’ud Mato Garo Shugaban Karamar Hukumar Kabo, Comr. Lawan Najume Kabo,…

Gwamnatin Kano Ba Za Ta Lamunci Yanka Fulotai Ba Tare Da Izini Ba – Kwamishina Abduljabbar

Daga: Mukhtar Yahaya Shehu  Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudurin ta na rushe…

Cin Amanar Jam’iyya Ne: Ɗan APC Ya Ce Zai Yi Zaɓe Iya Linta Ko Ya Ce Zai Yi Shinkafa Da Wake – Hon. Dankaka Bebeji

Daga: Kabir Getso  Mai bawa gwamnan Kano shawara kan harkokin ofishin mataimakin…

Likitocin Da Ƙasa Ta Horar Kada Su Bar Ta Cikin Ƙunci — Dr. Habib

Daga: Kabir Getso  ‎Akwai Bukatar likitoci su daina kwarara zuwa kasashen ketare…

Mawuyacin Halin Da Makarantun Firamare Da Sakandire Na Langel A Ƙaramar Hukumar Tofa Ke Ciki

Daga:  Aliyu Ahmad Makarantun firamare da sakandire da ke ƙauyen Langel a…

Sabon Kwamishinan Delta Ya Kasa Riƙe Hawaye, Ya Yi Ƙoƙarin Durƙusawa Gaban Gwamna

Daga: Ibrahim Sani Gama Sabon Kwamishinan Jihar Delta, Moses Ogodo, ya kasa riƙe…

Gwamna Abba Ya Yabawa Ganduje Bayan Musuluntar Da Mutane 370 A Kano

Daga: Mas’ud Mato Garo  Gwamnan jihar kano Alh Abba Kabir Yusuf, ya…