Ya Zama wajibi Mu yabawa Hajiya Halima Muhammad Nuhu…… Dagacin Riga Fada Alhaji Shuaibu Madaki
A cewar Dagacin Alhaji Shuaibu Madaki Masallacin ya Dade Yana son gyara Dan Cigaba da Gudanar da ibada a Cikin sa yadda ya Kamata
Alhaji Shuaibu Madaki yace Wani Aikin Tabbas Dole ya Kara Sanya Al’ummar Yankin Unguwar Riga Fada Cikin Farin Cikin da Suka Dade Suna fata.
Suma Al’ummar Yankin su Kara Mika godiyar su ga Hajiya Haliman Suna Masu Cewar Basu taba manta irin wannan Aiki Alkhairi data yi Musu ba na Sabunta Aiki Masallacin yadda ya kamata