An bayyana shugabar hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar Kano kachima Dr. Rahila Aliyu Mukhtar amatsyin Mace wadda baza amance da ita ba a harkokin lafiya a jihar Kano.
An bayyana shugabar hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar Kano kachima Dr. Rahila…
Wannan nadin da Gwamnan Kano yayiwa Shiek Bazallahi ko Kusa bai Shafi mukamin da Abba El-Mustapha Ke kaiba na Babban Sakataren Hukumar
January 22, 2026
Kwamatin Tsaro na Majalisar Karamar Hukumar Dala ya Haramta Dunkannin Wani Taron Gangi, ko kidan Tauri Dama Duk Wani taro akan hanyar da Al’umma Ke wucewa a Fadin Karamar Hukumar Dala
Kwamatin Tsaro na Majalisar Karamar Hukumar Dala ya Haramta Dunkannin Wani Taron…
Kungiyar sakwatawa da Zamfarawa da Kuma Kabawa Mazauna Jihar Kano da Jigawa ta jaddada kudirinta na tallafawa ‘ya’yan ta domin ganin sun dogara da Kawunansu. Shugaban kungiyar Alh
Kungiyar sakwatawa da Zamfarawa da Kuma Kabawa Mazauna Jihar Kano da Jigawa…
Jagororin jam’iyyar NNPP a ƙaramar hukumar Tudun wada bisa jagorancin Hon. Salisu Yusha’u Soja Sun jaddada mubaya’a ga sabon Shugaban Jam’iyyar na jiha Hon. Abdullahi Zubairu Abiya.
Jagororin jam’iyyar NNPP a ƙaramar hukumar Tudun wada bisa jagorancin Hon.…
January 14, 2026
Kungiyar sakwatawa mazauna jihar Kano ta jaddada kudirinta na tallafawa ‘ya’yan ta domin ganin sun dogara da Kawunansu.
Kungiyar sakwatawa mazauna jihar Kano ta jaddada kudirinta na tallafawa ‘ya’yan ta…
Jami’an Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Bauchi (BAROTA) sun kai ziyarar koyo ga Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA).
Daga Zakariyya Adam Jigirya Wasu Manyan Jami’an Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen…
Gidauniyar Zuri’ar Sarkin Gini Zakari ya’u ta Kaddamar da bada Tallafin Rance kudi Naira Dubu Hamsin -Hamsin ga Mata 20 Domin Su Zamo Masu Dogaro da Kansu.
An Bayyana Taron Zumunci a Matsayin wata hanya Daka iya kara Dangantaka…
Kimanin Matasa ’yan Gwagwarmaya su goma sha biyar (15) ne Suka rabauta da samun tallafin babura daga Shugaban Karamar Hukumar Dala, Alhaji Suraj Ibrahim Imam,
Kimanin Matasa ’yan Gwagwarmaya su goma sha biyar (15) ne Suka rabauta…
Sabon Kwanturolan Hukumar Shige da Fice ta Jihar Kano, Tahir Ahmad Lawan, ya ziyarci sakatariyar karamar hukumar Dala, inda ya gana da shugaban karamar hukumar, Alhaji Suraj Ibrahim Imam.
Sabon Kwanturolan Hukumar Shige da Fice ta Jihar Kano, Tahir Ahmad Lawan,…