Daga: Sani Idris Maiwaya

Nuhu Musa Muhammad. Dan Kishin Al’umma.

Lokaci ya Kurewa Sani Wakili da Aminu Sa’adu kome Za suyi Mana a Karamar Hukumar Ungogo Wallahi Bazamu Zabe Suba

A cewar Dan Kishin Al’umma Nuhu Musa Muhammad Kunture Lokaci Yakure Musu Tunda Sun Kasa Sauke nauyin Alummar da Suka Zabe Su Sai yanzu da Suke Ganin za’a fara aikin kanfen Dan haka Mudai Sunci Taliyar karshe a Karamar Hukumar Ungogo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like

An Yabawa Gwamnatin Kano Kan Sauya Sheƙa Cikin Lumana Zuwa APC

Daga: Shehu Suleiman Sharfadi Ambasada Suleiman Adamu ungogo ne ya furta hakan…

Dakarun Sojoji Sun Tarwatsa ‘Ƴan Ta’adda 600 a Cikin Mako Uku

Daga: Ibrahim Sani Gama Sojojin Nijeriya sun ci gaba da samun nasarori…

Gwamnatin Jihar Kano Ta Taya Masarautar Fune Dake Jihar Yobe Murnar Cika Shekaru 25 Akan Karagar Mulki

Daga: Shehu Suleiman Sharfadi  Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo,…

Matsalar Tsaro Na Barazanar Dakile Noman Ridi a Arewacin Najeriya — Danliti Y.Y. Dawanau

Daga: Nura Garba Jibrin Kungiyar ’Yan Kasuwa da Masu Safarar Ridi ta Ƙasa,…